in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Da alamar harin ta'addanci ne aka kaiwa tashar 'yan sandan Burkina Faso
2016-06-02 10:25:00 cri

Ba a janya hanyar ta'addanci ba game da harin da ya faru a ranar Laraba kan wata tashar binciken Burkina Faso, dake kusa da iyakar kasar Mali, inda aka kashe 'yan sandan Burkina Faso uku, in ji ministan tsaron kasar Simon Compaore.

Ba mu da wasu nagartattun shaidu dangane da maharan. Amma kamar yadda suka saba yi a bangaren kan iyaka can, akwai yiyuwar 'yan ta'adda ne, amma sai an yi bincike, in ji mista Compaore. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China