in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Burkina Faso na fatan karfafa karfin jami'an tsaro
2016-05-25 10:33:52 cri

Shugaban kasar Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore ya yi alkawari a ranar Talata da samarwa jami'an tsaron kasar kayayyaki da kudaden gudanar da ayyukansu yadda ya kamata nan da karshen shekara domin kara karfafa karfinsu a fagen daga.

Wannan zai lakume kudade masu yawa, amma ta fuskar tsaro, muna ganin dole ne mu fifita wannan bangare domin yana tafiya tare da zaman lafiyar al'umma, kwanciyar hankali da ci gaba, in ji shugaba Christian Kabore. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China