in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi shawarwari tsakanin shugabannin kasashen Sin da India
2016-05-26 20:46:26 cri

A yau Alhamis a nan birnin Beijing, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar India Pranab Kumar Mukherjee, inda shugabannin biyu suka amince da yin kokari tare don ciyar da bunkasuwar kasashensu gaba, da kuma kara taka rawa wajen tabbatar da zaman lafiya da samun wadata a shiyyar da ma duniya baki daya. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China