in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin ya gana da shugaban kasar Equatorial Guinea
2016-05-22 12:23:19 cri
Shugaban kasar Equatorial Guinea Teodoro Obiang Nguema Mbasogo ya gana da manzon musamman na shugaban kasar Sin, kuma ministan masana'antu da sadarwa na kasar Sin, mista Miao Wei, a ranar Asabar, cikin fadarsa.

A yayin ganawarsu, Miao Wei ya isar da gaisuwar shugaba Xi Jinping na Sin, tare da taya ma shugaba Obiang murna kan bikin rantsuwar kama mulki da ya yi a ranar 20 ga wata. A nasa bangare, shugaban kasar Equatorial Guinea ya yi godiya ga takwaransa na Sin, da nuna niyyar karfafa hadin gwiwa tare da Sin, don tabbatar da ci gaban kasarsa.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China