in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Equatorial Guinea zai kawo ziyarar aiki a kasar Sin
2015-04-21 18:10:11 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Mr Hong Lei ya sanar a ran 21 ga wata cewa, shugaban kasar Equatorial Guinea Teodoro Obiang Nguema Mbasogo zai kawo ziyarar aiki a nan kasar Sin daga ran 27 ga watan Afrilu zuwa ran 2 ga watan Mayu. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China