in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin zai halarci bikin rantsar da shugaban kasar Equatorial Guinea
2016-05-17 19:20:50 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hong Lei, ya sanar da cewa bisa gayyatar da shugaban kasar Equatorial Guinea ya yi masa, ministan masana'antu da sadarwa na kasar Sin Miao Wei, a matsayinsa na manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci bikin rantsar da shugaba Teodoro Mbasogo na kasar ta Equatorial Guinea, a ranar 20 ga watan nan na Mayu. (Lami)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China