in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban sojojin Uganda ya yaba da taimakon Sin kan kokarin wanzar da zaman lafiya a Afrika
2015-10-05 14:12:19 cri
Shugaban jami'an tsaron kasar Uganda, janar Katumba Wamala, ya goyi bayan niyyar da kasar Sin ta dauka na tallafawa kokarin wanzar da zaman lafiya na Afrika da na MDD. Taimakon kasar Sin ga kungiyar tarayyar Afrika (AU) zai kasance mai muhimmanci sosai wajen kawar da yake yake a nahiyar Afrika, wadanda suka yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma janyo rashin muhalli ga miliyoyin jama'a, in ji janar Katumba Wamala a cikin wata hirarsa ta baya bayan nan tare da kamfanin dillancin labarai na Xinhua. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China