Kamar yadda ministan harkokin cikin gida Abderahim Bireme ya tabbatar yayi bayanin cewa 'yan sandan sun yi nasarar tare wani harin da 'yan kungiyar suka yi niyyar aiwatarwa bayan binciken gida gida da daya daga cikin mai ba kungiyar bayanai dake hannu ya nuna masu a unguwar Dinguessou a cikin birnin.