Bayan da ya shafe shekara guda, yana koyon wasan, Muhammed zai koma gida, kuma kafin ya koma gida, ya fara begyan abokansa a kasar Sin, yana fata wata rana zai sake dawowa kasar Sin, kuma zai ci gaba da sada zumunta tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika.(Bako)