in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dan wasan acrobatics na kasar Ghana Muhammed
2015-05-20 07:10:25 cri


 

Duk da ya zo kasar Sin, don koyon wasan acrobatics, amma ya yi amfani da lokacin hutu don koyon sinanci da mu'amala da mutane. Yayin da wakilinmu ke zantawa da shi. Kullum ya kan yin dariya, ya ce, Sinawa suna da kirki, kuma da farko dai, yayin da ya ce musu, ya fito daga kasar Ghana, jama'a suna gani ya fito daga kasar Canada. Amma, bayan da ya bayyana musu, Ghana wata kasar Afrika ce, Sinawa su kan yi masa akwaba sosai, suna marhaba da zuwansa, sun ce, nahiyar Afrika kyakkyawar nahiya ce, kuma al'ummar Afrika, abokan Sinawa ne.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China