in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin nuna al'adun kasashen Sin da Najeriya a Abuja
2015-05-01 16:47:40 cri

Shekarar da muke ciki, shekara ce ta cika shekaru 10 da kulla dangantakar abokantaka bisa mayan tsare-tsare tsakanin kasashen Sin da Najeriya. A daidai wannan lokaci, ofishin jakadancin Sin dake Najeriya tare da hukumar raya al'adun gargajiya ta tarayyar Najeriya suka shirya wani biki a Abuja, tare da zummar nuna nagartattun al'adu na kasashen biyu.

1 2 3 4 5 6 7
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China