in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin nuna al'adun kasashen Sin da Najeriya a Abuja
2015-05-01 16:47:40 cri


A jiya Alhamis ne, aka yi wani kasaitaccen bikin nuna al'adun kasashen Sin da Najeriya a cibiyar al'adun kasar Sin dake Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Wakilinmu Murtala ya halarci wannan biki, har ya rera wata wakar Hausa mai suna Zakka a gaban masu kallo. Ga rahoton da ya aiko mana.

1 2 3 4 5 6 7
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China