in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firministan kasar Sin ya yi kira da a bunkasa yankunan tsakiya da yammacin kasar
2015-02-17 10:33:26 cri

Ya ce gwamnati na daukar karin matakan inganta harkokin ilimi ta hanyar ba da karin tallafi, a wani mataki na karfafa gwiwar al'ummun dake kwarara zuwa birane su iya komawa yankunan su.

Ya ce, hakan zai baiwa wadannan yankuna, damar ba da tasu gudummawa a fannin bunkasa tattalin arzikin kasar ta Sin. Daga nan sai ya bukaci wadannan yankuna da su fid da sabbin dabarun inganta masana'antu, tare da baiwa sabbin sassan samar da ci gaba kulawar da ta dace.(Saminu)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China