in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firministan kasar Sin ya yi kira da a bunkasa yankunan tsakiya da yammacin kasar
2015-02-17 10:33:26 cri

Firministan kasar Sin Li Keqiang ya yi kira ga mahukuntan lardunan tsakiya da na yammacin kasar Sin, da su zage damtse waje bunkasa tattalin arzikin yankunansu.

Mr. Li ya bayyana hakan ne yayin ziyarar aiki ta kwanaki uku da ya gudanar a wadannan yankuna, inda ya zanta da al'ummun kauyuka, da yankunan dake wadannan shiyyoyi, ciki hadda al'ummun kananan kabilu, da na biranen lardin Guizhou dake kudu maso yammacin kasar ta Sin.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China