Masu ziyara na tururuwa lambun shakatawa na Ski da ke Changchun, babban birnin lardin Jilin dake Arewa maso Gabashin kasar Sin a ranar Talata.
Masu ziyarar daga ciki da wajen kasar ta Sin na shakatawa cikin wannan lambu duk kuwa da tsananin sanyin da birnin ke da shi.(Saminu Alhassan)