in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Al'umma na shakatawa a lambun Ski dake Jilin a Arewa maso gabashin kasar
2015-01-21 14:25:45 cri

Masu ziyara na tururuwa lambun shakatawa na Ski da ke Changchun, babban birnin lardin Jilin dake Arewa maso Gabashin kasar Sin a ranar Talata.

Masu ziyarar daga ciki da wajen kasar ta Sin na shakatawa cikin wannan lambu duk kuwa da tsananin sanyin da birnin ke da shi.(Saminu Alhassan)

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China