in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya ta aike da ma'aikatan lafiya 250 zuwa kasashen yammacin Afirka uku
2014-12-04 14:45:37 cri

An dai gudanar da wannan biki ne a ranar Laraba 3 ga watan nan, inda aka kaddamar da shirin tura wadannan jami'ai kasashen Laberiya, da Saliyo da kuma Guinea, domin su taimaka wajen yaki da cutar Ebola. Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin Najeriyar da hadin kan kungiyar tarayyar Afirka AU ne suka dauki nauyin tura ma'aikatan kiwon lafiyar 250 zuwa wadannan kasashe.

1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China