in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da bikin baje-kolin kayan kafofin talabijin da rediyo na Afirka a Najeriya
2014-10-22 11:08:31 cri

A wajen bikin, wakilinmu Murtala ya zanta da malam Ladan Salihu, shugaban gidan rediyon tarayyar Najeriya wanda aka fi sani da suna FRCN a turance, inda ya bayyana ra'ayinsa game da bunkasar da Najeriya ta samu a fannin watsa shirye-shirye ta kafofin talabijin da rediyo, gami da gudummawar da kafofin watsa labaran kasar Sin ke bayar wa a wannan fanni.


1 2 3 4 5
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China