in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da bikin baje-kolin kayan kafofin talabijin da rediyo na Afirka a Najeriya
2014-10-22 11:08:31 cri

Jiya Talata 21 ga wata ne, aka kaddamar da gagarumin bikin baje-koli na kayan aikin talabijin da na rediyo na nahiyar Afirka wato taron Africast a Abuja, babban birnin tarayya. Taron da za'a shafe kwanaki uku ana yinsa ya samu halartar manyan kafofin watsa labaran Najeriya da na duniya da dama.

1 2 3 4 5
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China