in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita bude wuta ta sa'o'i 7
2014-08-04 10:34:33 cri
Ma'aikatar tsaron kasar Isra'ila ta bayyana dakatar da kai hare-hare har na tsahon sa'o'i 7 ga yankunan zirin Gaza, domin ba da damar shigar da kayayyakin agajin jin kai, da kuma baiwa al'ummun yankin damar komawa gidajen su.

Hakan dai na kunshe ne cikin wata sanarwar da ma'aikatar ta fitar, wadda ta ce za a tsagaita bude wutar ne a Litinin din nan, koda yake hakan bai shafi yankunan kewayen birnin Rafah dake kudancin Gaza ba.

Kaza lika Isra'ila za ta maida martani kan duk wani hari da aka kai mata a wannan tsakani. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China