in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin za ta halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Mauritania
2014-07-31 15:17:51 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Qin Gang ya sanar a yau Alhamis 31 ga wata cewa, shugabar hukumar kiwon lafiya da yin haihuwa bisa tsari ta kasar Sin Li Bin za ta wakilci Shugaban kasar Sin Xi Jinping wajen bikin rantsar da sabon shugaban kasar Mauritania Mohamed Ould Abdel Aziz ya yi, wanda za a yi a ranar Asabar 2 ga watan Agusta mai kamawa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China