in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude bikin baje-kolin kayan hannu na kasashen Afirka a Abuja
2014-07-23 21:33:30 cri

Kamar yadda aka saba gudanar da wannan biki, a bana ma ya wuce batun nuna kere-keren fasaha da al'ummun jihohin Najeriya daban-daban suka gabata, domin kuwa bikin ya kunshi baje kolin fasahar hajoji daga 'yan kasuwar sauran kasashen Afirka, kamar su Janhuriyar Nijar, da Kamaru, da Ghana, da Benin, da Togo, da Senegal da kuma Afirka ta Kudu. Baya ga wasu al'umma daga nahiyar Asiya, ciki har da na kasar Sin, da Koriya ta Kudu, da Pakistan da dai sauransu.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China