in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Azumi ga mahalarta babban masallacin Dongguan da ke birnin Xining
2014-07-22 14:57:49 cri

Bayan faduwar rana kuma, dimbin musulmai da ke masallacin sun yi buda baki tare. Wakilan namu sun sake halartar masallacin domin yin sallar Isha. Hakan dai ya shaida yadda musulmin yankin ke cudanya tare, wajen gudanar da ibadar azumi da salloli tare, cikin wannan wata na Ramadan mai albarka. (Kande Gao)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China