in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Argentina ta fidda Switzerland da ci 1 mai ban haushi
2014-07-02 10:10:34 cri

A ci gaba da buga wasannin cin kofin duniya da ake yi yanzu haka a Brazil, Argentina ta fidda kasar Switzerland da ci 1 mai ban haushi, a wasansu na ranar Talata, wanda ya kai kasashen biyu zagayen karin lokaci, bayan an shafe mintuna 90 kowa yana nema.

Dan wasan Argentina Di Maria ne dai ya jefa kwallo a zaren Switzerland a minti na 118, kwallon da ta zama raba gardama a wannan wasa. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China