in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An nuna fasahohin zane-zanen gargajiya da dafa abun shayi na kasar Sin a birnin Abuja na tarayyar Najeriya
2014-07-01 17:11:01 cri

A nasa bangare, babban jami'in dake kula da harkokin al'adu na ofishin jakadancin Sin dake Najeriya Mista Yan Xiangdong ya ce, nuna fasahohin yin zane-zanen gargajiya gami da dafa shayi na kasar Sin, ya zama wani muhimmin bangare ta fannin yada al'adun kasar Sin ga al'ummar Najeriya. Ya ce a nan gaba ma, cibiyar al'adun kasar Sin dake Najeriyar zata ci gaba da kokarinta na gayyatar kwararru a fannonin zane-zanen gargajiya da dafa shayi, don karawa 'yan Najeriya fahimta game da kyawawan fasahohin gargajiyar Sin. (Murtala)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China