in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Najeriya zai kalli wasan Najeriya da Faransa
2014-06-30 20:26:52 cri
Ana saran shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai kalli karawar da Najeriya za ta yi da kasar Faransa a gasar cin kofin duniya da ke gudana yanzu haka a Brazil da nufin karfafa wa 'yan wasan gwiwa.

Shugaba Jonathan ya yi alkawarin yin tattaki zuwa kasar ta Brazil ce don kallon wasan zuwan dab da na kusa da na karshe, wato quarter final da Najeriya za ta yi da Faransa yau da karfe 5 na yamma agogon Najeriya.

Kakakin 'yan wasan Super Eagles Ben Alaiya ya ce uwan shugaban na Najeriya babban karfafa gwiwa ce ga 'yan wasan. Najeriya dai ta zo ta biyu ne a rukuni na 6. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China