in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Maman Ada a garin Handan: Me ka sani game da Handan?
2014-06-14 20:23:53 cri

Ban da haka, Handan ya kuma shahara da wasan Taichi da kuma karin magana, abin da ya sa ake kira shi gari na wasan Taichi da kuma garin karin magana na kasar Sin. Ban da haka, Handan ya kuma shahara da aikin noma, inda ake yawan noman alkama da auduga da masara, har ma ana daukar garin a matsayin rumbun hatsi a arewacin kasar Sin. Har wa yau, Allah ya kuma albarkace Handan da albarkatun kasa, musamman ma tamar karfe da kwal. (Lubabatu)


1 2
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China