in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Maman Ada a garin Handan: farkon zuwanmu a Handan
2014-06-14 20:19:52 cri

Ziyararmu a wadannan muhimman wurare ta bani damar fahimtar abubuwa da dama dake alamanta birnin Handan da kuma damar cudanya da al'ummomim dake zaune a wannan yankin da ya shahara wajen kera tangaram ko fadi ka mutu wanda tasirinsu da karbuwarsu suka wuce iyakokin kasar Sin.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China