in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Maman Ada a garin Handan: farkon zuwanmu a Handan
2014-06-14 20:19:52 cri

A cikin raha ta bako da dan gari ne, ajiye jakata ke da wuya, tawagarmu ta kama hanyar zuwa madubin garin Handan wato gidan tarihi da ma wasu mihamman wurare na wannan birnin mai cike da dogon tarihi na kusan shekaru dubu uku da dari daya ta fuskatar al'adu, wayewar kai, tattalin arziki da zaman rayuwar al'umma.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China