in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Feng Hui, malama ce mai kokarin koyar da fasahar rubutu
2014-03-25 15:10:55 cri

Ko da yake madam Feng Hui tana fama da nakasa a jikinta, amma tana kokarin koyar da fasahar rubutu mai ban sha'awa.

A cikin faifan kwamfuta guda 4 da ta wallafa, tana koyar da rubutan babbakun Sinanci tare da kide-kiden gargajiyar kasar Sin masu dadin ji, da kuma kyawawan zane-zanen gargajiyar kasar Sin. Don haka a cikin irin wannan darasi, yara ba kawai suka iya kara saninsu kan fasahar rubutu mai ban mamaki ba, har ma suna iya kara fahimtar al'adun gargajiyar kasar Sin sannu a hankali. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China