in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron tattaunawa kan hadin gwiwar kiwon lafiya a tsakanin Sin da kasashen Afirka karo na 4
2013-05-06 21:03:38 cri
A ranar 6 ga wata da karfe 9 na safe, an bude taron tattaunawa kan hadin gwiwar kiwon lafiya a tsakanin Sin da kasashen Afirka karo na 4 a Gaborone, babban birnin kasar Botswana. Wannan ne karo na farko da aka gudanar da taron tattaunawar a nahiyar Afirka. A gun taron na kwanaki biyu, mahalarta taron za su tattauna kan manyan batutuwa game da kiwon lafiya a nahiyar Afirka. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China