Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• A kara fahimtar juna da samu ra'ayi daya da ciyar da hakin kai gaba 2007-09-10
A cikin shirinmu na yau za mu karanta wani bayanin da wakilin gidan rediyonmu ya ruwaito mana.Tun daga ran 3 zuwa ran 9 ga watan Satumba,shugaban kasar Sin Hu Jintao ya kai ziyarar aiki a kasar Australiya kuma...
• Babban manajan kamfanin mai na kasar Sin ya yi watsi da sambatun banza na wai kasar Sin tana habaka yunkurin samun makamashi a ketare 2007-09-10
A gun kwarya-kwaryar taron koli na kungiyar hadin kan tattalin arziki na Asiya da tekun Pacific wato Apec da kuma sauran jerin tarurrukan da aka gudanar daga ran 2 zuwa ran 9 ga watan da muke ciki a birnin Sydney...
• An mayar da daidaita sauye-sauyen yanayi a gaban raya tattalin arziki a gun taron koli na kungiyar APEC 2007-09-07
Ran 8 zuwa ran 9 ga wata, a birnin Sydney na kasar Australia, an yi kwarya-kwaryar taron shugabannin kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki a tsakanin kasashen Asiya da tekun Pacifif wato APEC a karo na 15
• Kara yin hadin guiwa daga duk fannoni domin neman cimma dawaumammen cigaba tsakanin membobin kungiyar APEC 2007-09-06
A ran 6 ga wata da yamma, agogon wurin, an shirya bikin kaddamar da taron koli na kasuwanci na kungiyar APEC da za a shafe kwanaki biyu ana yinsa a dakin wasan kwaikwayo na birnin Sydney na kasar Austra
• Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya tashi ziyarar Australia da kuma halartar kwarya-kwaryar taron shugabannin APEC 2007-09-03
Yau ran 3 ga wata, shugaban Hu Jintao na kasar Sin ya tashi zuwa kasar Australia daga nan Beijing don kai ziyarar aiki da kuma halartar kwarya-kwaryar taro na karo na 15 na shugabannin kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki ta Asiya da tekun Pacific wato taron koli na kungiyar APEC