24-Apr-2025
24-Apr-2025
23-Apr-2025
22-Apr-2025
Yayin da duniyarmu ta yanzu ke fama da rashin tabbas da rashin kwanciyar hankali sakamakon karuwar shingayen kariyar cinikayya da kokarin ci gaba da mamaye komai a karkashin kasa daya tilo daga yammaci, kasar Sin ta sake nanata ci gaba da zaman lumana da kyawawan huldodin diflomasiyya da kasashe masu makwabtaka da ita, da kara jadda burinta na samun dauwamammen zaman lafiya da ci gaba a tare da juna a yankin Asiya.
23-Apr-2025
Wasu matasa 'yan kasar Sin da ke zaune a kasar Japan, suna tunawa da al'adunsu na musamman, da labaran yadda suka girma, ta wani dandali na musamman. Godiya ga Chai Yinghua, basiniya dake zama a kasar waje. Kulod din koyar da harshen Sinanci na yara na Japan, kungiya mai zaman kanta da Chai ta kafa, tana ba da cikakken tallafi da kulawa ga yara da matasa 'yan kasar Sin mazauna Japan.
21-Apr-2025
21-Apr-2025
Wani matashin dalibi Basine mai shekaru 15 kacal daga gundumar Baisha ta kudancin kasar Sin ya baiwa duniya mamaki, inda ya karya matsayin bajimta a wasan hawa bango cikin saurin gaske. Zhao Yicheng, ya nuna bajimta da hazaka wadda ba kasafai ake ganin irin ta ba, inda bayan wata nasara da ya yi ta kammala wasan hawa bango cikin matukar sauri, wato cikin dakika 4.65, ya sauya sunan sa dake kan shafinsa na sadarwa zuwa haruffan "4.5toZYCfe", wadanda ke alamta burinsa na tabbatar da kammala hawa bango mai tsayin mita 100 cikin dakika 4.65.
17-Apr-2025