Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya tashi zuwa Koriya ta arewa don ziyarar aiki
2019-06-20 09:53:45        cri

Babban sakataren kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta Sin kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, bisa gayyatar da takwaransa Kim Jong-un ya yi masa, ya tashi daga birnin Beijing a yau Alhamis da safe zuwa Koriya ta arewa don ziyarar aiki. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China