Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi zai kai ziyara Koriya ta Arewa
2019-06-17 19:31:06        cri
Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin koli na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Koriya ta Arewa, tsakanin ranekun 20 zuwa 21 ga watan nan na Yuni, bisa gayyatar shugaban Koriya a Arewa Kim Jong Un, wanda shi ne jagoran jami'iyyar "Workers' Party", kuma shugaban hukumar zartaswar Koriya ta Arewa. (Saminu Alhassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China