in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sabuwar kasar Sin ta Zamani
2017-03-24 09:25:57 cri
Sanin kowa ne kasar Sin ta yi wa sauran kasashe takwarorinta zarra da fintinkau wajen saurin samun bunkasuwa a cikin kankanin lokaci, kana kasar Sin ta dade tana bada gudumowa da taimako ga kasashen ketare, masamman ma kasashenmu na Afirka masu tasowa.

Kana kasar Sin ta zamani ta cancanci babban yabo sosai bisa kokarin da kasar Sin ke yi wajen kiyaye zaman lafiya a duk duniya da kuma irin gudumowar ke ba wa kasa da kasa ta fannin bunkasuwar tattalin arzikin duniya, masamman ma irin muhimmiyar gudumowar da kasar Sin ke bayar wa ga kasashenmu na Afirka da sauran kasashe ta fannin habakar tattalin arziki da zaman karko da zaman cude-ni incude ka.

Ya zama dole, kasashen duniya su yaba wa kasar Sin su yi koyi da kasar Sin bisa kokarin da suka yi wajen gina kasashenmu na Afirka masu tasowa.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China