#Ni da CRI# Gabatar da duniya zuwa kasar Sin tare da gabatar da Sin zuwa duniya
A cikin shekaru 75 da suka gabata, gidan rediyon kasar Sin yana bin manufar "sanar da Sinawa abubuwan da ke faruwa a duniya, da sanar da duniya yadda kasar Sin take a zahiri, da kuma sanar da sassa daban-daban na irin wainar da ake toyawa a duniya, da zummar kara fahimta da kulla dankon zumunci tsakanin jama'ar Sin da sauran kasashen duniya baki daya", da mai da hankali kan al'amuran da ke faruwa a duniya, tare da bayyana ra'ayin kasar Sin ta hanyar gabatar da labarai cikin adalci.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku