Ga wasu hotuna na kammaluwar aikin kamfanin kasar Sin na TEC,ina fatal za ka turawa sashin Hausa domin shafin zumunta na Facebook Dana website din sashin Hausa domin masu sauraro suga irin gudunmawar kasar Sin ga kasashe kamar Najeriya. Nagode Abdulkadir Ibrahim Great Wall CRI Listeners Club, Kano.