Najeriya na kokarin taimakawa abokanta na yammacin Afirka wajen yaki da cutar Ebola
2014-12-14 15:39:41
cri
lafiya1432mur.m4a
A Najeriya an gudanar da wani gagarumin biki na tura wasu ma'aikatan kiwon lafiya 250, zuwa kasashen yammacin Afirka uku, domin taimaka musu wajen yaki da cutar Ebola, cutar da har yanzu ke ci gaba da yaduwa a wadannan kasashe. Wakilinmu Murtala da ke Najeriya ya tattara labaru a yayin bikin tare da zantawa da Prof. Abdusalam Nasidi, darektan cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya. Ga hirarsu.