Sabunta: Xi Jinping ya halarci bikin bude taron jagororin masana’antu da kasuwanci na APEC
Takunkumin Amurka na hana fitar da kwakwalwar na’ura ta “chip” tsagwaron matsin lambar tattalin arziki ne
Wakilan ’yan kasuwa da na siyasa sama da 2,000 ne suka halarci taron shugabannin kamfanoni na APEC na 2026
Binciken CGTN: An bayyana ra’ayoyi masu kyau kan yin aiki tare don gina al'ummar Asiya da tekun Fasifik mai makoma ta bai-daya
An yi taro na farko na kwamitin hadin gwiwa na Sin da Afrika kan kimiyya da fasaha