Namibia ta kaddamar da aikin gina rumbun adana man fetur da bututun rarraba mai a yankin
Kamfanin Sany na kasar Sin ya kaddamar da manyan motocin dakon kaya masu amfani da lantarki a kasar Zambiya
Gwamnatin jihar Zamfara za ta kara gina hanyoyin mota a kowanne sashe domin baiwa jami`an tsaro damar kai daukin gaggawa
Gwamnatin jihar Kwara ta tabbatar da kudurinta na samar da ingantattun hanyoyin mota domin amfani manoma wajen fito da kayan amfaninsu zuwa kasuwanni
Gwamnatin jihar Gombe ta samun nasarar gina makarantu sama da 400 da ajujuwa dubu 2 a cikin shekaru 7