Pakistan da Turkiyya sun amince su hada karfi wajen magance barazanar tsaro biyowa bayan karuwar hare-haren mayakan Houthi kan Saudiyya
Isra’ila ta takaita wa ma’aikatan jirgin da suke ‘yan kasashe 27 yin aiki a jiragen da ke zuwa Isra’ila
An kunna fitilu masu kyan-gani a husumiyar Burj Khalifa da ke birnin Dubai don murnar cikar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin shekaru 77 da kafuwa
Wakilin Sin: Ya dace a tsaya ga shawo kan batun nukiliyar Iran ta hanyar siyasa
Kamfanin Flydubai ya dakatar da zirga-zirgar jiragensa tsakanin Hadaddiyar Daular Larabawa da Isra’ila