MDD ta nuna damuwa kan ci gaba da dagulewar rikici a Sudan
Sin ta kaddamar da wani kwas na zamanantar da aikin gona a Zambia
Dakarun soji a Najeriya sun ceto mutum 23 da aka sace a wani samamen yaki da da ta’addancin da suka gudanar
Gwamnatin jihar Neja ta Najeriya ta yi alkawarin bindiddigin makasudin mutuwa masu hakar ma’adanai su 37 a hannun jami’an tsaro
Gwamnatin jihar Katsina za ta lalubo hanyoyin da za su taimaka wajen lura da lafiyar mazauna karkara