Dakarun soji a Najeriya sun ceto mutum 23 da aka sace a wani samamen yaki da da ta’addancin da suka gudanar
Gwamnatin jihar Neja ta Najeriya ta yi alkawarin bindiddigin makasudin mutuwa masu hakar ma’adanai su 37 a hannun jami’an tsaro
Gwamnatin jihar Katsina za ta lalubo hanyoyin da za su taimaka wajen lura da lafiyar mazauna karkara
Masu hakar ma’adanai 10 sun mutu bayan kasa ta rufta kansu a wurin hakar ma’adanai a Sudan
A kalla mutane 9 aka kashe a hare-hare a tsakiyar Najeriya