Ministan Shari’a na kasar Botswana ya godewa abokan huldarsu na kasar Sin bisa kawo ayyukan fasaha, koyon sana’o’i da ayyukan yi a kasar
Hukumar aikin hajji ta Najeriya ta fara rangadin jihohin kasar domin ganawa da masu ruwa da tsaki a shirye shirye aikin hajji 2027
Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta samar da mayankar zamani domin kawo karshen yanka dabbobi a bainar jama’a
DRC ta ce ta kamo bakin zaren dakile barkewar Ebola duk da ana fuskantar hadarinta
Adadin wadanda suka kamu da cutar Ebola a DR Congo ya zarce 7,000, inda kusan mutane 3,400 suka mutu