AU ta yi maraba da amincewar MDD da taswirorin da ke nuna asalin girman Afirka
Cibiyar nazari ta Zimbabwe ta yi kira da a samar da hadin gwiwa mai karfi ta fuskar nazari da bincike tsakanin Africa da Sin
Africa CDC: Bai kai lokacin sanar da shawo kan annobar Ebola a Demokradiyyar Congo ba
Ana zargin shakar gurbataccen hayaki ta hallaka mutane kimanin 40 a Najeriya
Dakarun sojin kasar Nijar sun kwace makaman yaki daga hannun ’yan tawaye bayan sun sha artabu da su