Rundunar sojin jamhuriyar Nijar ta yi nasarar hallaka sojojin haya 17 a watan Agusta a wani samame da ta gudanar a fadin kasar
An watsa shirin "Bayanan Magabata da Xi Jinping yake So" a kafafen yada labarai na kasar Masar
Hukumar raya kogunan Hadeja da Jama’are ta rabar da tallafin kayan aikin gona ga matasa dubu 50 dake jihohin Kano da Jigawa da Bauchi
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci masu ruwa da tsaki da su dauki matakai a kan sha’anin tsaro
Bangarori masu adawa na Libya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar sake fasalta hukumar zabe ta kasar