Yawan kudin da aka kashe a fannin kula da jama'a a kasar Sin ya kai Yuan biliyan 243.6 a watanni 6 na farkon bana
An fara gwajin hanyar kogi ta Pinglu da aka gina domin inganta sufurin manyan jiragen ruwan dakon kaya
Adadin makamashin hydrogen da ake samarwa daga makamashin bola jari a kasar Sin ya zarce tan miliyan 1.4
Sin da Indonesiya za su yi atisayen kewaya teku na sojin ruwa a yankin ruwa na gabashin tsibirin Taiwan
Kasar Sin ta fitar da hukuncin wucin gadi kan batun jibge gyadar pecan na Mexico da Amurka a kasar