An yi bikin cika shekaru 70 na zanga-zangar da mata suka yi a Afrika ta Kudu
Gwamnatin jihar Adamawa ta yi alkawarin samar da fili mai fadin hekta 300 ga rundunar soji domin gina babban sansanin soji a jihar
Wani hatsari na karon bas biyu a Nijar ya yi sanadin mutuwar mutum 22 tare da jikkata wasu 37
Zimbabwe ta kaddamar da shirin karfafa juriyar yara ga matsalolin yanayi da Sin ta samar da kudin gudanarwa
Fitar da waken soyan Afrika ta Kudu zuwa Sin za ta bunkasa masana’antar samar da waken soya ta kasar