An gudanar da bikin bude sabuwar gadar kan iyaka tsakanin Sin da Jamhuriyar Demokradiyyar Koriya da ta ratsa kogin Yalu
Taron makon ma’adanai na Afrika ya roki a kara himma wajen samar da hanyoyin cin gajiyar arzikin albarkatun kasa na nahiyar
Kongo Brazzaville na sa ran zurfafa hadin gwiwa a fannin kimiyyar noma tare da kasar Sin
Gwamnatin jihar Jigawa tana kan aikin taimakawa manoma amfani da injunan ban ruwa masu amfani da gas na CNG
Gwamnatin Mauritius ta ci gaba da tsawaita dokar hana zirga-zirga kwanaki biyu a jere